L. Kid 11:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutane sukan fita su tattara ta, su niƙa, ko kuwa su daka, su dafa, su yi waina da ita. Dandanar wainar tana kamar wadda aka yi da mai.

L. Kid 11

L. Kid 11:1-11