L. Kid 11:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mun tuna da kifin da muka ci kyauta a Masar, da su kakamba, wato wani irin kayan lambu ne mai yaɗuwa, da guna, da sāfa, da albasa, da tafarnuwa.

L. Kid 11

L. Kid 11:1-10