33. Tun suna cikin cin naman, sai Ubangiji ya husata da mutanensa, ya bugi jama'a da annoba mai zafi.
34. Don haka aka sa wa wurin suna Kibrot-hata'awa, wato makabarta, gama a can ne aka binne mutanen nan makwaÉ—aita.
35. Daga Kibrot-hata'awa mutanen suka yi tafiya zuwa Hazerot, a can suka sauka.