L. Kid 11:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai mutane suka tashi suka yi ta tattara makware dukan wannan yini, da dukan dare, har kashegari duka. Wanda ya tattara kaɗan, ya tara garwa metan. Suka shanya abinsu kewaye da zangon.

L. Kid 11

L. Kid 11:24-35