L. Kid 11:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Musa ya ce masa, “Kishi kake yi domina? Da ma jama'ar Ubangiji duka annabawa ne, har ma ya sa Ruhunsa a cikinsu!”

L. Kid 11

L. Kid 11:22-32