L. Kid 11:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa kuwa ya fita, ya faɗa wa jama'a maganar Ubangiji, ya kuma tattara dattawa saba'in daga cikin jama'ar, ya sa su tsaya kewaye da alfarwar.

L. Kid 11

L. Kid 11:19-27