L. Kid 11:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Musa ya ce wa Ubangiji, “Mutum dubu ɗari shida (600,000) ne suke tafe tare da ni, ga shi kuwa, ka ce za ka ba su nama, za su ci har wata guda cur.

L. Kid 11

L. Kid 11:20-28