L. Kid 11:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa ya ji mutanen suna ta gunaguni ko'ina a cikin iyalansu, kowane mutum a ƙofar alfarwarsa. Ubangiji kuwa ya husata ƙwarai.

L. Kid 11

L. Kid 11:3-14