L. Kid 10:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da kuma kuka yi busar faɗakarwa ta biyu, waɗanda suke a kudancin zangon za su tashi. Sai a yi busar faɗakarwa a kowane lokaci da za su tashi.

L. Kid 10

L. Kid 10:1-11