L. Kid 10:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk kuma lokacin da akwatin zai tashi, sai Musa ya ce, “Ka tashi, ya Ubangiji, ka sa maƙiyanka su warwatse, ka sa waɗanda suke ƙinka su gudu gabanka.”

L. Kid 10

L. Kid 10:28-36