L. Kid 10:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka tashi daga dutsen Ubangiji, wato Sinai, suka yi tafiya kwana uku. Akwatin alkawarin Ubangiji kuwa ya wuce gabansu don ya nemar musu masauki.

L. Kid 10

L. Kid 10:30-36