L. Kid 10:23-25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

23. Shugaban rundunar kabilar mutanen Manassa Gamaliyel ne, ɗan Fedazur.

24. Shugaban rundunar kabilar mutanen Biliyaminu Abidan ne, ɗan Gideyoni.

25. A ƙarshe sai ƙungiyar mutanen Dan da take bayan dukan zangon, ta tashi, ƙungiyoyinsu suna biye. Shugaban rundunarsu Ahiyezer ne, ɗan Ammishaddai.

L. Kid 10