L. Kid 10:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan aka kwankwance alfarwar, sai 'ya'yan Gershon, da 'ya'yan Merari masu ɗaukar alfarwar suka kama hanya.

L. Kid 10

L. Kid 10:9-27