L. Kid 10:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Isra'ilawa kuwa suka tashi daki-daki daga jejin Sinai. Girgijen kuma ya tsaya a jejin Faran.

L. Kid 10

L. Kid 10:10-18