L. Fir 8:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ƙofar alfarwa ta sujada za ku zauna dare da rana har kwana bakwai, kuna kiyaye umarnin Ubangiji don kada ku mutu, gama haka Ubangiji ya umarta.”

L. Fir 8

L. Fir 8:34-36