L. Fir 8:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ɗauki Haruna da 'ya'yansa maza, da rigunan, da man keɓewa, da bijimi na yin hadaya don zunubi, da raguna biyu, da kwandon abinci marar yisti.

L. Fir 8

L. Fir 8:1-11