L. Fir 7:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan su ne ka'idodin hadaya ta ƙonawa, da hadaya ta gari, da hadaya don zunubi, da hadaya don laifi, da hadaya don keɓewa, da hadaya ta salama.

L. Fir 7

L. Fir 7:35-38