L. Fir 7:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a yanka dabbar hadayar a arewa da bagaden inda akan yanka hadaya don ƙonawa. Sai a yayyafa jinin a kan bagaden da kewayensa.

L. Fir 7

L. Fir 7:1-9