L. Fir 7:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a ci naman hadayarsa ta salama da aka miƙa don godiya a ranar da aka miƙa ta. Kada a bar naman ya kai safe.

L. Fir 7

L. Fir 7:5-24