L. Fir 6:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ya ba Haruna da 'ya'yansa maza ka'idodin hadayu na ƙonawa. Hadaya ta ƙonawa za ta kwana bisa bagaden, wutar bagaden kuma ta kwana tana ci har safe.

L. Fir 6

L. Fir 6:8-18