L. Fir 6:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ba za a ci naman hadaya don zunubi ba wanda aka shigar da jininsa a alfarwa ta sujada domin yin kafara a Wuri Mai Tsarki. Sai a ƙone shi da wuta.

L. Fir 6

L. Fir 6:29-30