L. Fir 6:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk wanda ya taɓa naman zai tsarkaka, in kuma jinin ya ɗiga a riga, sai a wanke rigar a wuri mai tsarki.

L. Fir 6

L. Fir 6:23-29