L. Fir 5:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zai kawo su wurin firist. Da fari firist zai miƙa hadaya don laifi. Zai karye wuyanta, amma ba zai tsinke kan ba.

L. Fir 5

L. Fir 5:1-13