L. Fir 5:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma kawo hadaya ga Ubangiji don laifin da ya yi. Sai ya kawo 'yar tunkiya ko akuya domin hadaya don zunubi. Firist zai yi kafara don laifin mutumin.

L. Fir 5

L. Fir 5:5-7