L. Fir 5:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zai kuma biya diyya saboda abu mai tsarki da ya yi laifi a kansa. Zai kuma ƙara humushi a kai, sa'an nan ya ba firist. Firist kuwa zai yi kafara dominsa da ragon hadaya don laifi. Za a kuwa gafarta masa.

L. Fir 5

L. Fir 5:10-19