L. Fir 4:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan shugaba ya yi zunubi, ba da gangan ba, har ya aikata ɗaya daga cikin abubuwan da Ubangiji Allahnsa ya umarta kada a yi, to, ya yi laifi.

L. Fir 4

L. Fir 4:12-29