L. Fir 4:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zai cire su daidai kamar yadda akan cire na bijimin hadaya ta salama. Sai firist ɗin ya ƙone su a kan bagaden ƙona hadaya.

L. Fir 4

L. Fir 4:2-17