L. Fir 3:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Firist kuwa zai ƙone su a bisa bagaden kamar hadayar abincin da akan ƙone don ya yi ƙanshi mai daɗi. Dukan kitse na Ubangiji ne.

L. Fir 3

L. Fir 3:15-17