L. Fir 27:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba ruwan kowa da kyanta ko rashin kyanta. Kada kuma a musaya ta. Idan kuwa an musaya ta, sai dai su zama tsarkakakku ga Ubangiji, ita da abar da aka yi musayar. Ba za a fanshe su ba.

L. Fir 27

L. Fir 27:32-34