L. Fir 27:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai firist ya kimanta tamaninta har zuwa shekara ta hamsin ta murna. Shi mutumin zai ba da yawan abin da aka kimanta a ranar, abu mai tsarki ne ga Ubangiji.

L. Fir 27

L. Fir 27:16-26