L. Fir 27:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da aka mayar da gonar a shekara ta hamsin ta murna, za ta zama tsattsarka ta ubangiji kamar gonar da aka keɓe. Firist ne zai mallaka ta.

L. Fir 27

L. Fir 27:18-30