L. Fir 27:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan shi wanda ya keɓe gonar yana so ya fanshe ta, to, sai ya ƙara kashi ɗaya daga cikin biyar na tamanin kuɗin gonar, gonar kuwa za ta zama tasa.

L. Fir 27

L. Fir 27:10-25