L. Fir 27:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan shi wanda ya keɓe gida nasa yana so ya fansa, sai ya ƙara kashi ɗaya daga cikin biyar na tamanin da aka kimanta, gidan kuwa zai zama nasa.

L. Fir 27

L. Fir 27:1-19