L. Fir 27:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba zai musaya shi da wani abu ba, ba zai musaya mai kyau da marar kyau, ko marar kyau da mai kyau ba. Idan kuwa ya musaya dabba da dabba, sai duka biyu, abar da aka musaya, da wadda aka musayar, za su zama tsarkakakku.

L. Fir 27

L. Fir 27:8-11