L. Fir 26:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sauranku da kuka ragu za ku lalace a ƙasashen maƙiyanku saboda muguntarku da ta kakanninku, za ku lalace kamarsu.

L. Fir 26

L. Fir 26:37-46