L. Fir 26:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan lalatar da masujadanku, in rurrushe bagaden ƙona turarenku, in jefar da gawawwakinku a kan gumakanku, raina kuwa zai ji ƙyamarku.

L. Fir 26

L. Fir 26:23-35