L. Fir 26:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni ne Ubangiji Allahnku wanda ya fisshe ku daga ƙasar Masar, don kada ku zama bayinsu. Na karya ikonsu da yake danne ku, na bar ku ku yi tafiya a sake.”

L. Fir 26

L. Fir 26:8-20