L. Fir 25:49 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko kawunsa, ko ɗan kawunsa, ko wani daga cikin danginsa na kusa ya iya fansarsa. Idan kuma shi kansa ya arzuta ya iya fansar kansa.

L. Fir 25

L. Fir 25:39-55