L. Fir 25:46 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kwa iya barinsu ga 'ya'yanku maza a bayanku su gāda, su zama abin mallakarsu har abada. Kwa iya bautar da su, amma 'yan'uwanku, Isra'ilawa, ba za ku mallaki juna da tsanani ba.

L. Fir 25

L. Fir 25:41-49