L. Fir 25:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ya zauna tare da kai kamar bara na ijara, ko kuwa kamar wanda yake baƙunci. Sai ya yi aiki tare da kai har shekara ta hamsin ta murna ta kewayo.

L. Fir 25

L. Fir 25:34-44