L. Fir 25:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma gidajen da suke cikin ƙauyuka da ba su cikin garu, sai a lasafta su daidai da gonakin da suke cikin ƙasar, ana iya fansarsu, za a kuma mayar wa masu su a shekara ta hamsin ta murna.

L. Fir 25

L. Fir 25:28-38