L. Fir 25:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Kada a sayar da gona din din din, gama ƙasar tawa ce, ku kuwa baƙi na da kuke baƙunci a wurina.

L. Fir 25

L. Fir 25:21-31