L. Fir 25:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Idan kuwa kun tambaya abin da za ku ci a shekara ta bakwai, idan ba za ku yi shuka ba, ba kuwa za ku tattara amfanin gona ba,

L. Fir 25

L. Fir 25:12-27