L. Fir 24:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ɗan Ba'isra'iliyar ya saɓi sunan Allah. Aka kai shi wurin Musa. Sunan mahaifiyar kuwa Shelomit 'yar Dibri na kabilar Dan.

L. Fir 24

L. Fir 24:1-15