L. Fir 23:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan kuma sha biyar ga watan za a yi bikin idin abinci marar yisti na Ubangiji. Za su ci abinci marar yisti har kwana bakwai.

L. Fir 23

L. Fir 23:3-14