L. Fir 23:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ranar sai su ɗibi 'ya'yan itatuwa masu kyau, da rassan dabino, da kauraran rassan itatuwa masu ganye, da itacen wardi na rafi, sa'an nan su nuna bangirma gaban Ubangiji Allahnsu har kwana bakwai.

L. Fir 23

L. Fir 23:38-44