L. Fir 23:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ya ce wa Isra'ilawa su mai da rana ta fari ga wata na bakwai ta zama ranar hutu musamman, sa'ad da za su ji busar ƙaho, sai su taru domin yin sujada.

L. Fir 23

L. Fir 23:14-32