L. Fir 23:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za su miƙa hadaya ta zunubi da bunsuru ɗaya, da 'yan raguna biyu bana ɗaya ɗaya don hadaya ta salama.

L. Fir 23

L. Fir 23:15-28