L. Fir 23:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kwana hamsin za su ƙirga zuwa kashegarin Asabar ta bakwai ɗin. Sa'an nan sai su kawo hadaya ta sabon hatsi ga Ubangiji.

L. Fir 23

L. Fir 23:13-22