L. Fir 22:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Domin haka sai su kiyaye umarnaina don kada su yi zunubi su mutu ta wurin karya tsarkakakkun ka'idodina. Ni ne Ubangiji, ni na sa su tsarkaka.

L. Fir 22

L. Fir 22:7-14